1 Korintiyawa 2:8 - Littafi Mai Tsarki8 A cikin masu mulkin zamanin nan, ba wanda ya gane hikimar nan, don da sun gane ta, da ba su gicciye Ubangiji Maɗaukaki ba. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 20208 Ba ko ɗaya daga cikin masu mulkin wannan zamani da ya fahimce ta, gama da a ce sun fahimce ta, da ba su gicciye Ubangiji mai ɗaukaka ba. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |