1 Korintiyawa 2:6 - Littafi Mai Tsarki6 Duk da haka dai muna sanar da hikima ga waɗanda suka kammala, sai dai ba hikimar wannan zamani ba, ba kuwa ta masu mulkin zamanin nan, waɗanda suke shuɗewa ba. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 20206 Duk da haka, muna sanar da saƙon hikima cikin waɗanda suka balaga, amma ba hikima irin ta wannan zamani ba ne, ko kuwa irin ta masu mulkin zamanin nan, waɗanda za su shuɗe ba. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |