Biblia Todo Logo
အွန်လိုင်း သမ္မာကျမ်းစာ

- ကြော်ငြာတွေ -




1 Korintiyawa 16:20 - Littafi Mai Tsarki

20 Dukan 'yan'uwa suna gaishe ku. Ku gaggai da juna da tsattsarkar sumba.

အခန်းကိုကြည့်ပါ။ ကော်ပီ

Sabon Rai Don Kowa 2020

20 Dukan ’yan’uwa a nan suna gaisuwa. Ku gai da juna da sumba mai tsarki.

အခန်းကိုကြည့်ပါ။ ကော်ပီ




1 Korintiyawa 16:20
10 ပူးပေါင်းရင်းမြစ်များ  

Ku gaggai da juna da tsattsarkar sumba. Dukan ikilisiyoyin Almasihu suna gaishe ku.


Ku gai da juna da sumbar ƙauna. Salama tă tabbata a gare ku duka, ku na Almasihu.


Ku gai da dukan shugabanninku, da kuma dukan tsarkaka. Waɗanda suke daga ƙasar Italiya suna gaishe ku.


Dukan tsarkaka suna gai da ku, tun ba ma na fadar Kaisar ba.


Gayus, mai masaukina, mai kuma saukar da dukan 'yan ikilisiya, yana gaishe ku. Arastas, ma'ajin gari, da kuma ɗan'uwanmu Kawartas, suna gaishe ku.


Timoti, abokin aikina, yana gaishe ku, haka kuma Lukiyas da Yason da kuma Susibataras, 'yan'uwana.


In kuwa 'yan'uwanku kaɗai kuke gayarwa, me kuka yi fiye da waɗansu? Ashe, ko al'ummai ma ba haka suke yi ba?


ကြှနျုပျတို့နောကျလိုကျပါ:

ကြော်ငြာတွေ


ကြော်ငြာတွေ