1 Korintiyawa 16:19 - Littafi Mai Tsarki19 Ikilisiyoyin ƙasar Asiya suna gaishe ku. Akila da Bilkisu, tare da ikkilisiyar da take taruwa a gidansu, suna gaishe ku da kyau da kyau saboda Ubangiji. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202019 Ikkilisiyoyin da suke a lardin Asiya suna gaisuwa. Akwila da Firiskila suna gaishe ku sosai cikin Ubangiji, haka ma ikkilisiyar da takan taru a gidansu. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |