1 Korintiyawa 16:17 - Littafi Mai Tsarki17 Na yi farin ciki da zuwan Istifanas, da Fartunatas, da Akaikas, domin sun ɗebe mini kewarku. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202017 Na yi farin ciki da isowar Istifanas, Fortunatus da Akaikus, domin sun biya bukatar da ba ku iya biya ba. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |