1 Korintiyawa 16:16 - Littafi Mai Tsarki16 Ina roƙonku ku yi wa irin waɗannan mutane biyayya, har ma ga duk waɗanda suke abokan aikinmu da wahalarmu. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202016 ku ba da kanku ga irin waɗannan, ga kuma kowa da ya haɗa hannu a aikin, yana kuma faman a cikinsa. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |