1 Korintiyawa 16:12 - Littafi Mai Tsarki12 Ga zancen ɗan'uwanmu Afolos kuwa, na roƙe shi ƙwarai, don yă zo wurinku, tare da saurar 'yan'uwa, amma ko kusa bai yi nufin zuwa a yanzu ba. Zai zo dai sa'ad da ya ga ya dace. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202012 Batun ɗan’uwanmu Afollos kuwa, na roƙe shi sosai yă zo wurinku tare da ’yan’uwa. Bai so zuwa yanzu ba, amma zai zo in ya sami zarafi. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |