1 Korintiyawa 16:11 - Littafi Mai Tsarki11 Kada fa kowa yă raina shi. Ku raka shi lafiya, ya komo a gare ni, domin ina duban hanyarsa tare da 'yan'uwa. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202011 Kada fa wani yă ƙi karɓansa. Ku sallame shi lafiya, domin yă koma wurina. Ina duban hanyarsa tare da ’yan’uwa. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |