7 Sa'an nan ya bayyana ga Yakubu, sa'an nan ga dukan manzanni.
7 Sa’an nan ya bayyana ga Yaƙub, sa’an nan ga dukan manzannin,
Sai ya kai su waje har jikin Betanya. Ya ɗaga hannuwansa ya sa musu albarka.
Suna cikin faɗar waɗannan abubuwa, sai ga Yesu da kansa tsaye a tsakiyarsu, ya ce musu, “Salama alaikun!”
Anan take, suka tashi suka koma Urushalima, suka sami sha ɗayan nan tare gu ɗaya, da kuma waɗanda suke tare da su,
Shi kuwa ya ɗaga musu hannu su yi shiru, ya kuma bayyana musu yadda Ubangiji ya fito da shi daga kurkuku. Ya kuma ce, “Ku faɗa wa Yakubu da 'yan'uwa waɗannan abubuwa.” Sa'an nan ya tashi ya tafi wani wuri.