1 Korintiyawa 15:6 - Littafi Mai Tsarki6 Sa'an nan ya bayyana ga 'yan'uwa fiye da ɗari biyar a lokaci guda, yawancinsu kuwa suna nan har zuwa yanzu, amma waɗansu sun yi barci. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 20206 Bayan haka, ya bayyana ga fiye da ɗari biyar daga cikin ’yan’uwa a lokaci guda. Yawancinsu kuwa suna nan da rai, ko da yake waɗansu sun riga sun yi barci. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |