1 Korintiyawa 15:41 - Littafi Mai Tsarki41 Ɗaukakar rana dabam, ta wata dabam, ta taurari kuma dabam. Wani tauraro kuwa yakan bambanta da wani a wajen ɗaukaka. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202041 Rana tana da wata irin daraja, wata yana da wata darajar dabam, taurari kuma suna da tasu dabam. Wani tauraro kuwa yakan bambanta da wani a wajen daraja. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |