1 Korintiyawa 15:40 - Littafi Mai Tsarki40 Akwai halitta irin ta Sama, akwai kuma irin ta ƙasa. Amma ɗaukakar irin ta Sama dabam, ɗaukakar irin ta ƙasa kuma dabam. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202040 Akwai jikuna iri na samaniya, akwai kuma jikuna iri na duniya; sai dai darajar jikunan samaniya dabam take, darajar jikunan duniya kuma dabam take. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |