1 Korintiyawa 15:34 - Littafi Mai Tsarki34 Ku farka daga magagi, ku kama aikin adalci, ku daina yin zunubi. Waɗansu kam, ba su da sanin Allah. Na faɗi wannan ne don ku kunyata. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202034 Ku koma cikin hankalinku yadda ya kamata, ku kuma daina yin zunubi, gama akwai waɗansu da ba su san Allah ba, na faɗi wannan ne don ku kunyata. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |