1 Korintiyawa 15:32 - Littafi Mai Tsarki32 Idan bisa ga ra'ayin mutum ne, na yi kokawa da namomin jeji a Afisa, mece ce ribata in dai har ba a ta da matattu? “Ba sai mu yi ta ci da sha ba, da yake gobe za mu mutu?” အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202032 In na yi kokawa da mugayen namomin jeji a Afisa bisa ga ra’ayin mutane ne kawai, mece ce ribata, in har ba a tā da matattu? Ai, “Sai mu ci mu sha, da yake gobe za mu mutu.” အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |