1 Korintiyawa 15:24 - Littafi Mai Tsarki24 Sa'an nan sai ƙarshen, sa'ad da zai mayar wa Allah Uba mulki, bayan ya shafe dukkan sarauta da mulki da iko. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202024 Sa’an nan sai ƙarshen ta zo, sa’ad da zai miƙa wa Allah Uba mulki, bayan ya hallaka dukan sarauta, mulki da iko. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |