1 Korintiyawa 15:23 - Littafi Mai Tsarki23 Amma kowanne bi da bi, Almasihu ne nunan fari, sa'an nan a ranar komowarsa, waɗanda suke na Almasihu. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202023 Sai dai kowa da lokacinsa. Kiristi ne nunan fari; sa’an nan sa’ad da ya dawo; za a tā da waɗanda suke nasa. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |