1 Korintiyawa 15:2 - Littafi Mai Tsarki2 wadda kuma ake cetonku da ita, muddin kun riƙe maganar da na sanar da ku da kyau, in ba sama sama ne kuka gaskata ba. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 20202 Ta wurin wannan bisharar ce kuka sami ceto, muddin kuna riƙe da wa’azin da na yi muku kam-kam. In ba haka ba, kun gaskata a banza ke nan. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |