1 Korintiyawa 15:12 - Littafi Mai Tsarki12 To, da yake ana wa'azin Almasihu a kan an tashe shi daga matattu, ƙaƙa waɗansunku suke cewa, babu tashin matattu? အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202012 Amma in ana wa’azi cewa Kiristi ya tashi daga matattu, yaya waɗansu a cikinku suke cewa babu tashin matattu? အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |