1 Korintiyawa 14:6 - Littafi Mai Tsarki6 To, 'yan'uwa, in na zo muku ina magana da waɗansu harsuna, amfanin me zan yi muku in ban zo muku da wani bayani, ko ilimi, ko annabci, ko koyar da Maganar Allah ba? အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 20206 To, ’yan’uwa, a ce na zo wurinku ina kuma yin magana da waɗansu harsuna, amfanin me zan yi muku in ban zo muku da wani bayani ko sani ko annabci, ko kuma kalmar koyarwa ba? အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |