1 Korintiyawa 14:34 - Littafi Mai Tsarki34 Sai mata su yi shiru a cikin taron ikkilisiya, don ba a ba su izinin yin magana ba, sai dai su bi, kamar dai yadda Attaura ma ta ce. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202034 Ya kamata mata su zauna shiru a cikin ikkilisiyoyi. Ba su da izinin yin magana, sai dai su yi biyayya yadda Doka ta faɗi. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |