1 Korintiyawa 14:23 - Littafi Mai Tsarki23 Saboda haka, in dukan ikkilisiya ta taru, kowa kuma yana magana da wani harshe dabam, waɗansu jahilai kuma ko marasa ba da gaskiya suka shigo, ashe, ba sai su ce kun ruɗe ba? အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202023 Saboda haka, in dukan ikkilisiya ta taru, kowa kuma yana magana da waɗansu harsuna, sai waɗansu jahilai ko waɗansu marasa bi suka shigo, ashe, ba za su ce kuna hauka ba? အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |