1 Korintiyawa 14:22 - Littafi Mai Tsarki22 Wato, ashe, harsuna a kan alamu suke, ba ga masu ba da gaskiya ba, sai dai ga marasa ba da gaskiya. Annabci kuwa domin masu ba da gaskiya ne, ba don marasa ba da gaskiya ba. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202022 Harsuna fa alama ce ba ga masu bi ba, sai dai ga marasa bi. Annabci kuwa ga masu bi ne ba ga marasa bi ba. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |