1 Korintiyawa 13:7 - Littafi Mai Tsarki7 Ƙauna tana sa daurewa a cikin kowane hali, da bangaskiya a cikin kowane hali, haka kuma sa zuciya a cikin kowane hali, da jimiri a cikin kowane hali. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 20207 Tana kāriya kullum, tana amincewa kullum, tana bege kullum, tana jimrewa kullum. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |