1 Korintiyawa 13:4 - Littafi Mai Tsarki4 Ƙauna tana sa haƙuri da kirki. Ƙauna ba ta sa kishi, ba ta yin kumbura. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 20204 Ƙauna tana da haƙuri, ƙauna tana da kirki. Ba ta kishi, ba ta burga, ba ta da girman kai. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |