1 Korintiyawa 13:3 - Littafi Mai Tsarki3 Ko da zan sadaukar da duk abin da na mallaka, in kuma ba da jikina a ƙone, in har ba ni da ƙauna, to, ban amfana da kome ba. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 20203 In na ba wa matalauta dukan abin da nake da shi, na kuma miƙa jikina a ƙone, amma ba ni da ƙauna, ban yi riban kome ba. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |