1 Korintiyawa 13:13 - Littafi Mai Tsarki13 To, a yanzu abubuwan nan uku sun tabbata, bangaskiya, da bege, da kuma ƙauna, amma duk mafi girma a cikinsu ita ce ƙauna. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202013 Yanzu kam abubuwan nan uku sun tabbata, bangaskiya, bege, da kuma ƙauna. Sai dai mafi girma a cikinsu ita ce ƙauna. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |