1 Korintiyawa 13:1 - Littafi Mai Tsarki1 Ko da zan yi magana da harsunan mutane, har da na mala'iku, amma ya zamana ba ni da ƙauna, na zama ƙararrawa mai yawan ƙara ke nan, ko kuwa kuge mai amo. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 20201 In ina iya yin magana da harsunan mutane, da na mala’iku, amma ba ni da ƙauna, na zama kamar kuge mai yawan ƙara, ko kuma ƙararrawa mai amo kawai. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |