1 Korintiyawa 12:26 - Littafi Mai Tsarki26 Ta haka, in wata gaɓa ta ji ciwo, duk sai su ji ciwo tare, in kuwa an yabi wata, duk sai su yi farin ciki tare. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202026 In wata gaɓa tana a damuwa, duk sai su damu tare. In kuma an ɗaukaka wata gaɓa, sai duk su yi farin ciki tare. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |