1 Korintiyawa 12:25 - Littafi Mai Tsarki25 kada rashin haɗa kai ya kasance ga jiki, sai dai gaɓoɓin su kula da juna, kula iri ɗaya. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202025 don kada rarrabuwa ta kasance a jiki, sai dai gaɓoɓin jiki su kula da juna. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |