1 Korintiyawa 12:24 - Littafi Mai Tsarki24 Gaɓoɓinmu masu kyan gani kuwa ba sai an yi musu kome ba. Amma Allah ya harhaɗa jiki, yana ba da mafificiyar martaba ga ƙasƙantacciyar gaɓa, အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202024 gaɓoɓi masu kyan gani kuwa, ba su bukatar yawan girmamawa. Allah ya harhaɗa jikunanmu yadda gaɓoɓin da ake gani kamar ba su da muhimmanci suna da amfani, အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |