1 Korintiyawa 12:23 - Littafi Mai Tsarki23 gaɓoɓin jiki kuma da ake gani kamar sun kasa sauran daraja, mukan fi ba su martaba. Ta haka gaɓoɓinmu marasa kyan gani, akan ƙara kyautata ganinsu. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202023 Kuma gaɓoɓin da muke tsammani ba su da martaba sosai, su ne mukan fi ba su girma. Sa’an nan gaɓoɓi marasa kyan gani, mun fi mai da hankali a kansu, အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |