1 Korintiyawa 12:13 - Littafi Mai Tsarki13 Dukanmu an yi mana baftisma ta wurin Ruhu guda, mu zama jiki guda, Yahudawa ko al'ummai, bayi ko 'ya'ya, dukanmu kuwa an shayar da mu Ruhu guda. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202013 Dukanmu an yi mana baftisma ta wurin Ruhu guda zuwa ga jiki guda, ko Yahudawa ko Hellenawa, bawa ko ’yantacce, an kuma ba wa dukanmu wannan Ruhu guda mu sha. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |