1 Korintiyawa 11:6 - Littafi Mai Tsarki6 In mace ta ƙi rufe kanta, to, sai ta sausaye gashinta. In kuwa abin kunya ne a yi wa mace sausaye ko kundumi, to, sai ta rufe kanta. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 20206 In mace ba ta so tă rufe kanta, to, sai tă aske gashinta; in kuwa abin kunya ne mace tă yanke ko tă aske gashinta, to, sai tă rufe kanta. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |