1 Korintiyawa 11:32 - Littafi Mai Tsarki32 In kuwa Ubangiji ne yake hukunta mu, to, muna horuwa ke nan, don kada a yanke mana hukunci tare da sauran duniya. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202032 Duk da haka sa’ad da Ubangiji ya hukunta mu, ana yin mana horo ne don kada a ƙarshe a hallaka mu tare da duniya. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |