1 Korintiyawa 11:29 - Littafi Mai Tsarki29 Kowa ya ci, ya kuma sha, ba tare da faɗaka da jikin Ubangiji ba, ya jawo wa kansa hukunci ke nan, ta wurin ci da sha da ya yi. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202029 Gama duk wanda ya ci ya kuma sha ba tare da fahimtar jikin Ubangiji ba, ya ci ya kuma sha wa kansa hukunci ne. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |