1 Korintiyawa 11:28 - Littafi Mai Tsarki28 Sai dai kowa ya auna kansa, sa'an nan ya ci gurasar, ya kuma sha a ƙoƙon. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202028 Dole kowa yă bincike kansa kafin yă ci burodin yă kuma sha daga kwaf ɗin. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |