1 Korintiyawa 11:26 - Littafi Mai Tsarki26 Wato, duk sa'ad da kuke cin gurasar nan, kuke kuma sha a ƙoƙon nan, kuma ayyana mutuwar Ubangiji ke nan, har sai ya dawo. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202026 Gama a duk sa’ad da kuke cin wannan burodi, kuke kuma sha daga wannan kwaf, kuna shelar mutuwar Ubangiji ne har yă dawo. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |