1 Korintiyawa 11:24 - Littafi Mai Tsarki24 bayan da ya yi godiya ga Allah kuma, sai ya gutsuttsura, ya ce, “Wannan jikina ne, wanda yake saboda ku. Ku riƙa yin haka domin tunawa da ni.” အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202024 bayan ya yi godiya, sai ya kakkarya ya ce, “Wannan jikina ne, wanda yake dominku, ku yi wannan don tunawa da ni.” အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |