1 Korintiyawa 10:31 - Littafi Mai Tsarki31 To, duk abin da kuke yi, ko ci, ko sha, ku yi kome saboda ɗaukakar Allah. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202031 Saboda haka, duk abin da kuke yi, ko ci ko sha, ku yi shi duka saboda ɗaukakar Allah. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |