1 Korintiyawa 10:27 - Littafi Mai Tsarki27 In wani a cikin marasa ba da gaskiya ya kira ku cin abinci, kuka kuwa yarda ku tafi, sai ku ci duk irin da aka sa a gabanku, ba tare da tambaya ba saboda lamiri. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202027 In wani marar bi ya gayyace ku cin abinci kuka kuwa yarda ku je, sai ku ci ko mene ne da aka sa a gabanku, ba tare da tambaya don kada lamiri yă damu da inda abin ya fito. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |