1 Korintiyawa 1:8 - Littafi Mai Tsarki8 wanda zai tabbatar da ku har ya zuwa ƙarshe, ku kasance marasa abin zargi a ranar Ubangijinmu Yesu Almasihu. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 20208 Zai ƙarfafa ku har zuwa ƙarshe, domin ku zama marasa aibi a ranar Ubangijinmu Yesu Kiristi. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |