1 Korintiyawa 1:27 - Littafi Mai Tsarki27 Amma Allah ya zaɓi abin da yake wauta a duniya, domin ya kunyata masu hikima. Allah ya zaɓi abin da yake rarrauna a duniya, domin ya kunyata ƙaƙƙarfa. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202027 Amma Allah ya zaɓi abubuwa masu wautata duniya, don yă kunyata masu hikima. Allah ya zaɓi abubuwa marasa ƙarfi na duniya, domin ya ba wa masu ƙarfi kunya. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |