1 Korintiyawa 1:26 - Littafi Mai Tsarki26 Ku dubi kiranku da aka yi, ya ku 'yan'uwa, a cikinku, ai, ba a kira masu hikima irin ta duniya da yawa ba, masu iko kuma ba su da yawa, haka ma masu asali ma ba yawa. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202026 ’Yan’uwa, ku tuna yadda kuke sa’ad da aka kira ku. Babu masu hikima da yawa a cikinku, bisa ga ganin mutum; babu masu iko da yawa, babu masu martaba da yawa bisa ga haihuwa. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |