1 Korintiyawa 1:20 - Littafi Mai Tsarki20 To, ina masu hikima suke? Ina kuma masana? Ina masu muhawwarar zamanin nan? Ashe, Allah bai fallashi hikimar duniyar nan a kan wauta ce ba? အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202020 Ina mai hikima? Ina mai zurfin bincike? Ina masana na wannan zamani? Ashe, Allah bai wofinta hikimar duniya ba? အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |