1 Korintiyawa 1:18 - Littafi Mai Tsarki18 Maganar gicciye, maganar wauta ce ga waɗanda suke hallaka, amma ƙarfin Allah ce a gare mu, mu da ake ceto. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202018 Gama saƙon gicciye wauta ne ga waɗanda suke hallaka, amma a gare mu, mu da ake ceto, ikon Allah ne. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |