1 Korintiyawa 1:13 - Littafi Mai Tsarki13 Ashe, Almasihu a rarrabe yake? Ko Bulus ne aka gicciye dominku? Ko kuwa an yi muku baftisma ne da sunan Bulus? အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202013 Kiristi a rabe ne? Bulus ne aka gicciye dominku? An yi muku baftisma a cikin sunan Bulus ne? အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |