1 Bitrus 4:14 - Littafi Mai Tsarki14 Albarka ta tabbata a gare ku in ana zaginku saboda sunan Almasihu, don Ruhun ɗaukaka, wato Ruhun Allah yā tabbata a gare ku. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202014 In an zage ku saboda sunan Kiristi, ku masu albarka ne, gama Ruhun ɗaukaka da kuma na Allah yana bisanku. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |