1 Bitrus 4:13 - Littafi Mai Tsarki13 Amma, muddin kuna tarayya da Almasihu a wajen shan wuyarsa, sai ku yi farin ciki, domin sa'ad da aka bayyana ɗaukakarsa, ku yi farin ciki da murna matuƙa. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202013 Sai dai ku yi murna cewa kuna tarayya cikin shan wahalolin Kiristi, domin ku kai ga farin ciki mai yawa sa’ad da aka bayyana ɗaukakarsa. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |