1 Bitrus 4:10 - Littafi Mai Tsarki10 Duk baiwar da mutum ya samu, yă yi amfani da ita ga kyautata wa ɗan'uwansa, a kan amintaccen mai riƙon amanar alherin Allah iri iri ne. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202010 Kowa yă yi amfani da kowace baiwar da ya samu don kyautata wa waɗansu, cikin aminci yana aikata alherin Allah a hanyoyi dabam-dabam. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |