1 Bitrus 4:1 - Littafi Mai Tsarki1 Tun da yake Almasihu ya sha wuya a jiki dominmu, sai ku ma ku ɗauki irin wannan ra'ayi. Ai, duk wanda ya sha wuya a jiki, ya daina aikata zunubi ke nan, အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 20201 Saboda haka, da yake Kiristi ya sha wahala a jikinsa, sai ku ma ku yi wa kanku ɗamara da irin wannan hali, gama wanda ya sha wahala a jikinsa ya gama da zunubi ke nan. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |